ALBISHIRINKI YA KE ƳAR UWA MAI ALBARKA Ina masu neman guraben karatun Addini ingantacce cikin sauki? Ina waɗan da suka jima suna jiran a buɗe damar rijista a Alqawareer Academy? To jira ya ƙare ALQAWAREER ACADEMY TA BUƊE DAMAN FARA YIN RIJISTA GA MASU SHA'AWAN YIN KARATU A CIKINTA Alqawareer Academy Makaranta ce ta mata zalla ga dukkan mata a yanar gizo, wanda ta ke koyar da mata ilimin Addini da ya wajaba musulma ta san su tare da wayar wa da mata kai a kan abubuwan da suka shafi addini da ma rayuwa baki daya duk da yaren hausa. ●Karatune na shekara ɗaya, rarrabe zuwa matakai uku, kwanaki huɗu a sati. ●Daliba za ta riƙa bibiyan karatu ta hanyar Manhajar TELEGRAM DAN HAKA KAFIN KI SHIGA KI CIKE FORM NA RIJISTA KI TABBATA KIN SAUKE MANHAJAR TELEGRAM A KAN WAYARKI KIN BUƊE ACCOUNT A KANSHI. Kuma Ki tabbata a wajen yin rijista kin yi amfani da adireshin yanar gizo(E mail Address) wanda yake aiki. ●Sharadin yin rijista a wannan Makaranta shi ne: DAGEWA DA DOREWA ●Za a ba ma kowace daliba Shahada a ƙarshen kammala karatunta na shekara ɗaya. ●Makarantar kyauta ce, lokacinki kaɗai a ke bukata da mayar da hankali. DOMIN YIN RIJISTA SAI KI BI WANNAN LINK DIN DA YA KE ƘASA KI CIKE BAYANAN DA A KA BUƘATA, KI YI SUBMIT. A ƘARSHE KI TABBATA KIN SHIGA LINK DIN DA ZAI BAYYANA MIKI NA TELEGRAM KI YI JOINING👇 https://forms.gle/rTCc4fjPGKWmT3Qw9 Ki hanzarta yin rijista kafin a rufe. Domin cigaba da samun bayanai da abubuwan da makarantar ke ciki sai a kasance tare da mu a shafukanmu na sada zumunta @alqawareeracademy https://t.me/Alqawareeracademy E-mail Address: qawareeracademy@gmail.com #Alqawareeracademy KABIRU KANO TV Blogger Spot


 

3 Comments

Post a Comment
Previous Post Next Post