Today we call for love as we gather with our family, friends and those who have neither family nor friends. May Almighty Allah reward us all with his bounteous blessings and protection. Happy Eid-Mubarak
Barkanmu da yamma ƴan uwa, mun riga mun san cewa gobe aikin tsafta ne na wajibi a jihar Kano kuma za a yi tsauri, an ɗora wa Karota abin da za su samu daga kuɗin shiga kuma wannan yana cikinsa. Da fatan za a kiyaye duk wani al…