ZULHAJJI ZULHAJJI ZULHAJJI


 ZULHAJJI 


 Kwanaki Goman Na Farkon Zul,hajj Suna Da Mutukar Alfanu A Garemu Ranakune Da Suke Bukatar Kulawa Sosaii. Yawaita Abubuwa Kamar Haka Sallah, Adu,o,i Sadaka, Zumumci, Azumi,Layya, Yawaita Fadin La,ilaha Illallahu, Alhamdullahi,Allahu Akbar  Dama Sauran Ayyuka Na Alkairi Yah Ubangiji Muna Roqonka Kagafartamana Zunubanmu Kayimana Afuwa Da Rahama Soboda Girman Annabi Sallallahu Alaihi Wasallam ❤️🙏🤎


KABIRU KANO TV Blogger Spot  ✍️

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post