Ba Tsafi Bane: 1-Inada hujjoji guda 13456324567 cewa baka karanta wadannan numbobin duka ba, tsallakewa kawai kayi. 2- Nasan baka ma lura da cewa na saka letter "A" a ciki ba. 3- Yanxu ka koma don ka sake dubawa, 4- Ka duba kaga babu letter "A" din ko? 5- Yanxu haka kana murmushi Idan ka gama murmushin sai kace min Allah ya shiryemu πΆπ KABIRU KANO TV Blogger Spot
byKABIRU KANO TV
•
0